Assalam alaykum Malam. Inasan bayani akan fadin cewa Iran mahiafin mutum yamutu,ana nuna masa lefin yaransa,shin harda baligai a cikin yaran koh kuma kananu ne kawai.Allah ya kara hasken ilimi.
Shaykh Mansur Isa Yelwa
Hausa 4 years ago
00:00 / 00:00
AUTOPLAY