Assalamu alaikum. Tambayana game da wanda yake da larurin urin dribbling ne. Ance ko wani sallah zai sake alwala. Shin tsakanin ko wani sallama daga sallah ake nufi? Ko dai?
Shaykh Mansur Isa Yelwa
Hausa 5 years ago
00:00 / 00:00
AUTOPLAY