Your feedback is important to us, send us your feedback today!

Assalamu alaikum,mal zan iya hada sallar azahar da la' asar idan ina da conference ko meeting,wanda zai kai yamma ban gama ba koma lokacin sallah zai wuce

Shaykh Muhammad Sheeth AbdulQadir

Hausa 4 years ago
00:00 / 00:00
AUTOPLAY