Your feedback is important to us, send us your feedback today!

Assalamu alaykum mallam. Mutum ya tashe da asuba kawai sai ya tsince kansa cikin janaba ga lokacin ana sanyi sosai kuma bashe da damar dora ruwan dumi ga lokacin sallah yayi shin ya mutum zaiye mallam

Shaykh Mansur Isa Yelwa

Hausa 3 years ago
00:00 / 00:00
AUTOPLAY