Dan Allah idan mutum yayi mafarki kuma ya fitar da maniyyi, Sai ya tashi da asuba kuma lokacin da sanyi, bai samu yayi sallar ba Sai ya girkirta sallan, irin lokacin da ya samu ruwa zafi Sai yayi wanka. Sallan sa yayi ko yaya
Shaykh Mansur Isa Yelwa
Hausa 5 years ago
00:00 / 00:00
AUTOPLAY