Your feedback is important to us, send us your feedback today!

Salamu alaikum, Sheikh Allah ya kara dauka ka.mutum ne ya saya mota akan ₦1.5million se ya bawa wani yayi uber(taxify) dashi, akan zai dinga ajiyi dubu ₦100,000 kowani wata,idan yasamu ₦2million motar ta zama tashi, shin hakan ya Halal ta?

Shaykh Mansur Isa Yelwa

Hausa 4 years ago
00:00 / 00:00
AUTOPLAY