Your feedback is important to us, send us your feedback today!

Assalamu alaikum warahmatullah. Mal Allah ya kara dauka ka, Shin ya halal ta mutum ya sha mamar matar shi a yayin da take shayarwa koma idan ruwan ya shiga bakin shi ya hadiye shi?

Shaykh Mansur Isa Yelwa

Hausa 3 years ago
00:00 / 00:00
AUTOPLAY