Salaam, mal Allah ya kara dauka ka.shin fadin bismillahi rahmanir rahim kafin karatun fatiha acikin sallah dole ne,koma ana bayyana shine a sallar da ake bayyanawa da siran tashi a sallar da ake sirantawa.
Shaykh Muhammad Sheeth AbdulQadir
Hausa 5 years ago
00:00 / 00:00
AUTOPLAY