Your feedback is important to us, send us your feedback today!

Salaam, mal Allah ya kara dauka ka.shin dole ne yin bismillahir rahmanir rahim kafin karatun fatiha acikin sallah, koma yaya ake fadan shi,a bayyane ne acikin sallar da ake bayyanawa da koma a asirce acikin sallar da ake sirrantawa.

Shaykh Mansur Isa Yelwa

Hausa 3 years ago
00:00 / 00:00
AUTOPLAY