Salaam, mal Allah ya kara dauka ka. Kayi bayani a tafsir da kayi wannan shekara akan cewa addu'o'in da mutum zaiyi da yamma kafin fadiwar rana,shin mutum se yayi alwala ne zaiyi au koma se yana zaune ne ko koyana tafia
Shaykh Mansur Isa Yelwa
Hausa 3 years ago
00:00 / 00:00
AUTOPLAY