Assalamu Akaikum, malam mutum ne yana sallah sai ya tunu bayan yayi alwala yaci wani abu kafin ya shiga sallan bai kurkure baki ba. Shine malan ya matsayin sallan sa? Zai karasa sallan ne ko wannan rashin kurkure bakin ya bata masa sallah
Shaykh Muhammad Sheeth AbdulQadir
Hausa 3 years ago
00:00 / 00:00
AUTOPLAY