Your feedback is important to us, send us your feedback today!

Assalamualaikum. Malam, Mutum ne najasa ya shafi tufafin sa, sai ya cire ya ajiye, bayan kwanaki sai ya wanke irin wanki na sabulu da ruwa. To shin wannan tufafi zai yi sallah ko kuwa sai ya sake wankewa da nufin tsarki?

Shaykh Muhammad Sheeth AbdulQadir

Hausa 3 years ago
00:00 / 00:00
AUTOPLAY