Assalamu Alaikum. malam ya halasta mutum yanada mata biyu indan daya bata nan yashiga dakin dayan koda ba kwanan tabane harsu Tara saduwan aure?
Shaykh Muhammad Sheeth AbdulQadir
Hausa 5 years ago
00:00 / 00:00
AUTOPLAY