Salaam, mal Allah ya kara dauka ka.naji malami yayi bayani akan cewa kunyar Allah ne mutum ya boye al aurar sa,shin ya zama dole ne mutum ya rufe kanshi da mayafi a yayin da yake saduwa da iyalin sa.
Shaykh Muhammad Sheeth AbdulQadir
Hausa 3 years ago
00:00 / 00:00
AUTOPLAY