Your feedback is important to us, send us your feedback today!

Salaam mal Allah ya kara dauka ka,mal. ina son a gaya min addu'ar da ango zaiyi wa amaryar sa bayan sunyi sallah raka a biyu, adduar da aka ce zai kama goshin ta sai yayi.

Shaykh Muhammad Sheeth AbdulQadir

Hausa 3 years ago
00:00 / 00:00
AUTOPLAY