Your feedback is important to us, send us your feedback today!

Salaam mal Allah ya kara dauka ka,mal. ina son a gaya min addu'ar da ango zaiyi wa amaryar sa bayan sunyi sallah raka a biyu a daran farkon su, adduar da aka ce zai kama goshin ta sai yayi.

Shaykh Mansur Isa Yelwa

Hausa 2 years ago
00:00 / 00:00
AUTOPLAY