Assalamu alaikum warahmatullah. Shin akwai wani lokaci ne wanda aka kebe wa mutum ya sadu da iyalinsa. Ina nufin kebattatcin lokaci da ya kamata mutum ya sadu da iyalinsa.
Shaykh Mansur Isa Yelwa
Hausa 4 years ago
00:00 / 00:00
AUTOPLAY