Assalamu Alaikum.mutum yanada mata biyu daya tana aikin asibiti Sai yakasance ranar da yike dakinta Sai yazamo zata aikin kwana shin ya halasta yakwana a dakin dayan matan?
Shaykh Mansur Isa Yelwa
Hausa 4 years ago
00:00 / 00:00
AUTOPLAY