Assalamu'alaikum! tambayata itace mutumne yake zaune a barrak na sojoji sun tsaurara akan maganan observing self distancing a cikin massalaci yazama ba a hada sahu kenan ya hukuncin sallar mutum?
Shaykh Mansur Isa Yelwa
Hausa 3 years ago
00:00 / 00:00
AUTOPLAY