Your feedback is important to us, send us your feedback today!

Assalamualaikum. shin ya halatta mutum ya taba jikin matan shi ko taa daura kanta a jikin shi lokacinda suke da azumi ko kuma ya sumbace ta kamar yadda ya saba idan zai fita Tambaya ta biyu itace yaya ake yin tazaran hai huwa a musulunci?

Shaykh Mansur Isa Yelwa

Hausa 3 years ago
00:00 / 00:00
AUTOPLAY