nayi mafarkin ganin Manzon Allah a kusa da dakin ka'aba da mayafi a kansa, Yana zaune a kujera. Amma bai ce komai ba.kuma ban ga fuskar sa ba.Na bashi Abu a Kofi Amma na kasa tuna ko meye.ban taba fadawa kowa ba
Shaykh Mansur Isa Yelwa
Hausa 2 years ago
00:00 / 00:00
AUTOPLAY