Idan mutum yayi shafa'i da wutiri bayan Isha sai ya kwana barci. Cikin dare sai ya Farka daga barci sai yayi nafila. Zai Kara yin wani wutiri ne ko na farkon ya Isa?
Shaykh Mansur Isa Yelwa
Hausa 3 years ago
00:00 / 00:00
AUTOPLAY