Your feedback is important to us, send us your feedback today!

nayi mafarki na ga manzon Allah. Amma a mafarkin a matsayin dattijon bakin mutum na ganshi anyi masa aski na roki ya bani gashin sa bai bani ba. me mafarkin ke nufi

Shaykh Mansur Isa Yelwa

Hausa 2 years ago
00:00 / 00:00
AUTOPLAY