Assalamu alaikum wa rahmatullah Malam ina neman karin bayani ne akan alola ko wanka na ibada da ruwan fanfo kamar yadda wasu suke ganin ana amfani da chemical wajen tace shi ko kuma ruwanda aka dafashi da ice sai ya zamana yana qarin ice
Shaykh Mansur Isa Yelwa
Hausa 3 years ago
00:00 / 00:00
AUTOPLAY